• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Rikicin Duniya

Ƙasurgumin ɗan ta’addar da ya addabi jihar Benuwe ya gamu da ajalinsa a hannun rundunar soji.

abubakar by abubakar
September 9, 2020
in Rikicin Duniya, Tsaro
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Sojoji a jihar Benuwe sun kashe ƙasurgumin ɗan ta’addan da ake nema ruwa a jallo Terwase Akwaza.

Jaridar Vanguard ta rawaito cewa, kwamandan rundunar sojin ta musamman Manjo Janar Moundhey Ali, ya ce an kashe Gana ne a wani sumamen bincike na sojoji a kan hanyar Gbese-Gboko-Makurdi, bayan musayar wuta wuta da ’yan bindiga.

“Bayan samu bayanan sirri game da tafiya Terwase Akwazwa Agabu a kan hanyar Gbese-Gboko-Makurdi.

“Nan take dakarun rundunar sojin ‘Ayem Akpatuma III suka fara bincike a kan hanyar.

http://dimokuradiyya.com.ng/rundunar-soji-a-jihar-benuwe-ta-yi-nasarar-kashe-wani-ɗan-fashi-tare-da-kama-wasu/

“Da misalin ƙarfe ɗaya na rana aka yi arangama da tawagar Gana, inda aka yi musayar wutar aka kuma kashe shi”, cewar Janar Ali.

Kwamandan ya ce sojoji sun kuma yi nasarar cafke 40 daga cikin yaran Gana a lokacin artabun, kuma za su miƙa su a hannun hukumomin da suka dace domin zurfafa bincike a kansu.

Janar Ali ya ce an ƙwace manyan bindigogi iri-iri da albarusai da ababen fashewa daga hannun ’yan ta’addan.

Ya kuma ƙara da cewa gawar Gana na ajiye a wani asibiti da ba zasu bayyana sunansa ba.

Tags: GanaJihar BenuweNajeriyarundunar sojiTA'ADDANCItsaro
Previous Post

Daga Yanzu ‘yan kasuwa ne zasu ke ƙayyade yadda farashin Mai zai kasance – PPPRA

Next Post

Akwai Yiwwuwar Christiano Ronaldo Ya Kafa Babban Tarihi

Next Post

Akwai Yiwwuwar Christiano Ronaldo Ya Kafa Babban Tarihi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
Labarai

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In