By Abbas Yakubu Yaura
wasu rahotanni majiyoyin labarai daga kasar ta yammacin Afrika sun ce bayan tsare shugaba Kabore da Sojojin suka yi sun kuma kwace iko da babban gidan talabijin din kasar, ko da ya ke babu tabbacin ko matakin na da alaka da yunkurin juyin mulki.
Tun a jiya Sojojin suka fara bore da ya kai ga harbe-harbe a babban barikin Sojin kasar.