Sokoto ta tuntubi gwamnati Akwa Ibom dasu bincika mahaifiyar wata yarinya yar shekara 12
Gwamanatin Jihar Sokoto ya gayawa takwarar ta ta jihar Akwa Ibom dasu bincika mus mahaifiyar wata yarinya kimanin shekara 12 wadda aka kubutar da ita bayan gwagwgwanta Esther Emmanual ta kulle ta keti har tsawon wata takwas a wani dakin wasa dake Sokoto.
KARANTA:- Ba’a dakatar da Dan majalisa Ayogu Eze ba inji Jam’iyyar APC
Kulu Nuhu maga takadda na dundundun kuma Mai kula da lamarin mata da yara dake jahar ya bayyana hakane a wajan bikin kafafen yada zumunta na kwana hudu da masu yada labarai don kawarda kabilanci da ta’addanci da kuma kula da hakkin mata dame Sokoto Wanda Yana karkashin kulawar EU.
Kulu Abdullahi Sifawa mai kula da kare hakkin mata da yara ta tuntubi kawar ta yar Akwa Ibom don duba musu mahaifiyar Joy wadda ta rayu bayan an daureta na tsawon wata takwas.
A watan Mayu na 2021 Esther Emmanual dare da mijinta Emmanuel Bassey tare da aminciwar yaranta suka kulle wata yarinya yar shekara 12 har tsawon wata takwas bayan makwaf tanta sun suka gano wannan mummunan aika aikar suka gayama Yan sanda su kuma suka kubutar da ita.
Magatakadda na dundundun yace Yarinyar an binceta tana cikin lafiya.
Kamar yadda ta bayyana Yarinyar ta halarci binkin da akayi na ranar yara Wanda matar gwamanan ta gabatar.
Tace gwamnatin Sokoto na kokarin ganin t damka ta ga iyayenta duk da Yarinyar tana bukatar zama a Sokoto.
Tace Joy ta zabi data cigaba da sana’a da Kuma koyon dinki wanda tuni anyi mata shirye shiryen hakan.
Comments 1