• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, November 28, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Sudan Na Mika Wa Gwamnatin Masar ‘Yan Kungiyar Muslim Brotherhood

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 8, 2020
in Kasashen Ketare
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin kasar Sudan ta mika wasu membobin kungiyar ‘Muslim Brotherhood’ ga gwamnatin kasar Masar bayan da ta kame su a cikin kasarta.

Tashar Russia Today ta bayar da rahoton cewa, jami’an tsaron kasar Sudan sun mika wasu daga cikin ‘yan kungiyar Muslim Brotherhood ‘yan kasar Masar da suke zaune a cikin Sudan bayan kame su, tare da mika su ga gwamnatin kasar ta Masar.

Jaridar Al-ittihad ta kasar UAE ta rubuta cewa, ‘yan kungiyar Muslim Brotherhood suna kyakkyawar alaka da gwamnatin Sudan a lokacin mulkin hambararren shugaban kasar Omar Albashir, amma bayan da sojoji suka karbi mulki, sun ta kama ‘ya’yan kungiyar suna mika su ga gwamnatin Masar.

Daga cikin wadanda aka mika har da wasu manyan kusoshi biyar na (Sawa’id Misr) bangaren soji na Muslim Brotherhood, wadanda gwamnatin Masar take nemansu ruwa a jallo.

Gwamnatin soji ta Sudan ta bayyana cewa, bayan faduwar Albashir, an kame ‘yan kungiyar Muslim Brotherhood da dama da suka shigo Sudan, suna hankoron zuwa kasar Turkiya.

Previous Post

Har Yanzu Korona Bata Daina Kisa A Duniya Ba

Next Post

Farfesan Da Yake Gab Da Fitar Da Maganin Korona An Hallaka Shi A Amurka

Next Post

Farfesan Da Yake Gab Da Fitar Da Maganin Korona An Hallaka Shi A Amurka

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2223 shares
    Share 889 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2142 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1525 shares
    Share 610 Tweet 381
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Yi Musayar Wuta Da Barayin Daji A Zamfara

‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

November 28, 2023
Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

November 28, 2023
An Bukaci Tinubu Da Ya Lura Da Yankin Arewa Ta Tsakiya Yayin Bada Mukaman Gwamnati

An Bukaci Tinubu Da Ya Lura Da Yankin Arewa Ta Tsakiya Yayin Bada Mukaman Gwamnati

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
Labarai

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi
Labarai

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya
Labarai

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
  • Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini
  • Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In