Daga ranar 1 ga watan Nuwamba, wato ‘yan sa’o’i kadan kenan, za a toshe WhatsApp a miliyoyin wasu wayoyi a fadin duniya.
Makonni kadan da suka gabata, Jaridar UK Sun ta ba da rahoton cewa, wasu wayoyin hannu na iPhone da Android za a kulle su daga amfani da Manhajar WhatsApp har abada.
A cikin rahotannin sun nuna cewa, yawaicin kamfanoni wayoyin sun daina hada tsofaffin wayoyin.
Kazalika Shima kamfanin Google yayi hakan ne da tsoffin wayoyin Android don Rabasu da Gmail, YouTube da kuma Google Maps.
A cikin wani rahoto, tabloid na Burtaniya ya ba da wasu dalilai da yasa kamfanonin wayoyin ke janye tallafi ga tsofaffin wayoyin su.
Rahoton ya Kuma nuna cewa, “Wani lokaci saboda ba wayoyin ba su da tsada, hakan kansa sugaza ci gaba da aiki akan tsoffin Fasahar iOS ko Android.”
“Wannan lamari ne musamman idan ƙananan masu amfani da su ne ke gudanar da waɗannan tsoffin nau’ikan Manhajojin,” in ji rahoton.
A ƙasan wanann rahoton, akwai sunayen wayoyin da ake tsammanin lamarin zai shafa daga gobe Litinin Nuwamba 1, shekarar 2021
Galaxy Trend Lite
Galaxy Trend II
Galaxy SII
Galaxy S3 mini
Galaxy Xcover 2
Galaxy Core
Galaxy Ace 2
Lucid 2
Optimus F7
Optimus F5
Optimus L3 II Dual
Optimus F5
Optimus L5
Best L5 II
Optimus L5 Dual
Best L3 II
Optimus L7
Optimus L7 II Dual
Best L7 II
Optimus F6, Enact
Optimus L4 II Dual
Optimus F3
Best L4 II
Best L2 II
Optimus Nitro HD
Optimus 4X HD
Optimus F3Q
ZTE V956
Grand X Quad V987
Grand Memo
Xperia Miro
Xperia Neo L
Xperia Arc S
Alcatel
Ascend G740
Ascend Mate
Ascend D Quad XL
Ascend D1 Quad XL
Ascend P1 S
Ascend D2
Archos 53 Platinum
HTC Desire 500
Caterpillar Cat B15
Wiko Cink Five
Wiko Darknight
Lenovo A820
UMi X2
Run F1
THL W8
iPhone SE
iPhone 6S
iPhone 6S Plus