• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 20, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Tafiyar Buhari Taron Musulunci Bayan Rantsuwa Abun Damuwa Ne – Kungiyar Kiristoci

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 2, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar kiristoci ta kasa CAN ta koka kan yadda Shugaba Muhammad Buhari ya tafi kasar saudiya Dan yin taron hadakar kungiyar musulamai kwana daya bayan rantsar da shi.

CAN wannan na nuni cewa tafiyar bata cikin tsarin dokar kasa tace ta damu matuka kan kokarin Musulantar da kasa.

A wata sanarwa da ta fitar ranar asabar Ta bakin Fasto Adebayo Oladije, mai magana da yawun kungiyar ta CAN da shugaban ta Rabaran Samson Ayokunle, sunyi mamakin yadda shugaban yaje taron inda suke ce suna sa ran zuwan shi taron su na kiristoci ko kuwa ya aika mataimakin shi ya wakilce shi.

CAN tace Buhari ya fara zangon shi na biyu a ofis, ya kamata matsalar tsaro tazo karshe domin ba wanda yasan wadanda zai Nada da basu mukamai a Gwamnatin sa musamman bangaren tsaro.

Sun koka kan yadda ake ta abun da ba tsarin kundin mulki ba kan tarukan addinin islama yadda kasar nan ta shiga cikin kungiyar kima shine abinda buhari ya fara bayan karbar rantsuwa .

Shin Wanda ke tare da gwamnati suna sauraren wandan da suka zabe su? Shin ko Suna sauraran mutane ba muzgunawa ?

Munyi mamaki yadda shugaba Muhammad Buhari yayi hakan.

CAN tace ya kamata a rika sauraren Osinbajo da kima mukamin sa kan matsalar Fulani da kuma kokarin musuluntar da kasa .

Sannan dole ayi duba da maganar Obasanjo kan musuluntar da kasa da kuma Fulani.

Tags: Tafiyar Buhari Taron Musulunci
Previous Post

Ban Yi Aune Ba Naganni Musulma, A Lokacin Da Nake Kokarin Nuna Musulunci A Wata Mummunar Kama -Wata Matashiya

Next Post

Tsaro: An Cafke Wata Mata Da Ta Kashe ‘Yarta Mai Watanni 17 Da Haihuwa

Next Post

Tsaro: An Cafke Wata Mata Da Ta Kashe 'Yarta Mai Watanni 17 Da Haihuwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2455 shares
    Share 982 Tweet 614
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    1995 shares
    Share 798 Tweet 499
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1693 shares
    Share 677 Tweet 423
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1365 shares
    Share 546 Tweet 341
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1592 shares
    Share 637 Tweet 398
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

Gwamna Umahi Ya Kori Wasu Mataimakansa Sa’o’i 48 Bayan Kammala Zabe

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe
Labarai

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
Labarai

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa
Labarai

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023
Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe

March 20, 2023
An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu

March 20, 2023
Yanzu-Yanzu: Zanga-zangar Karancin Kudin Naira Tana Cigaba Da Yaduwa

DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

March 20, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Dan takarar LP Ya Taya Zababben Gwamnan Filato Murnar Lashe Zabe
  • An bai wa hammata iska tsakanin Sojoji da Yan sanda, Jami’ai biyu sun mutu
  • DA DUMI-DUMINSA: Jam’iyyar APC Ta Lashe Zaben Gwamnan Jihar Ebonyi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In