Masu kuɗin dake da halin sayen Makamai, Ƙwayoyi, sune ƙashin bayan matsalar tsaron Najeriya — Hamza Al-Mustapha
Manjo Hamza Al-Mustapha, Shugaban Jami'an tsaron Tsohon Shugaban Ƙasar Najeriya Janar Sani Abacha, yayi zargin cewa Masu kuɗi dake da ...