Oyo: Gwamna Makinde Ya Ayyana Zaman Makoki na kwanaki Uku Bisa Mutuwar Akeredolu
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya ayyana kwanaki uku domin zaman makokin shugaban kungiyar gwamnonin Kudu maso Yamma Makinde ...
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya ayyana kwanaki uku domin zaman makokin shugaban kungiyar gwamnonin Kudu maso Yamma Makinde ...
Kwamishinan Ondo ya yi murabus saboda mutuwar Akeredolu Raimi Olayiwola Aminu, kwamishinan ma’aikatar gine-gine, filaye da gidaje na jihar Ondo, ...
A cikin barcin sa Akeredolu ya rasu – Inji Ɗan sa Oluwarotimi, dan gidan marigayi Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar ...
Akeredolu ya yiwa al'umma aiki tuƙuru – Mbah Gwamnan jihar Enugu, Dakta Peter Mbah, ya bi sahun sauran fitattun ‘yan ...
Gwamnan Adamawa, Ahmadu Finitri, ya jajanta wa al’ummar Ondo, bayan rasuwar gwamnan jihar, Rotimi Akeredolu A Koda yaushe za a ...
Gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya yi alhinin rasuwar takwaransa na jihar Ondo, Rotimi Akeredolu Tuni Wasu Bayanai dake fitowa Daga ...
Mukaddashin gwamnan Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya koma jihar, kwanaki biyu bayan ganawarsa da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa ...
Majalisar dokokin Ondo za ta gudanar da zamanta domin tattauna al’amuran siyasar jihar Sai dai akwai yiwuwar wasu daga cikin ...
Mataimakin gwamnan jihar Ondo, Hon. Lucky Aiyedatiwa, a ranar juma'a ya bayyana cewa bai yi murabus daga mukaminsa na zababben ...
Gwamna Rotimi Akeredolu na jihar Ondo, a ranar Talata, ya kori dukkan masu taimaka wa mataimakin gwamnan jihar kan harkokin ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273