NDLEA ta Kame Wasu Mutane Biyu da Ake Zargi Dauke da Tabar Wiwi Mai Nauyin Kilogiram 171
Hukumar NDLEA, ta ce jami’anta sun kame wasu mutane biyu dauke da tabar wiwi kilogiram 171 a jihar Borno Kamen ...
Hukumar NDLEA, ta ce jami’anta sun kame wasu mutane biyu dauke da tabar wiwi kilogiram 171 a jihar Borno Kamen ...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a ranar Litinin a Maiduguri ya kaddamar da motocin bas masu amfani da iskar gas ...
Wasu gungun ‘yan ta’addan da suka kai hari a yankin San San da ke karamar hukumar Mobbor a jihar Borno ...
Gwamnan Borno, Babagana Umara Zulum, ya bayyana cewa kimanin mayakan Boko Haram guda dubu 160,000 da iyalansu sun mika wuya ...
Manyan shugabannin 'yan ta'adda da sojin sama suka kashe sun hada da Abu Asad, Ibrahim Nakeeb, Mujaheed Dimtu, Mustafa Munzir ...
Ministan Sufuri, Saidu Alkali, ya sha alwashin tabbatar da kammala aikin layin dogo na Fatakwal-Maiduguri nan ba da jimawa ba ...
Wasu ‘yan gudun hijira biyu sun mutu sannan sama da gidaje 1000 sun kone kurmus a wata gobara da ta ...
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, a ranar Juma'a, ya ce babu wata al'umma a jihar da har yanzu ke ...
Hukumar EFCC ta samu hukuncin daurin shekara daya a gidan kaso kan wani Sadiq Mustapha bisa zarginsa da laifin zambar ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta tabbatar da kama wasu mutane biyu, Adamu Alhaji Ibrahim, dan shekaru 31 da haihuwa, ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273