Kasashen Kudancin Afrika Za Su Tura Dakaru Zuwa DR Congo
A ranar Litinin ce kasashen kudancin Afirka suka amince da tura dakaru don taimakawa wajen dakile tashe tashen ...
A ranar Litinin ce kasashen kudancin Afirka suka amince da tura dakaru don taimakawa wajen dakile tashe tashen ...
Rahotanni na nuna cewa daruruwan musulmi da rikicin da ya barke a gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo (DRC) ya raba ...
Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango ta yi kira ga mai magana da yawun rundunar wanzar da zaman lafiya ta ...
Ana sa ran Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango za ta tattauna da tawagar Majalisar Dinkin Duniya a kasar, kan ...
Wutar Man Fetur ta tashu a Sansanin Jami'an wanzar da zaman lafiya na majalisar dinkin duniya dake Beni ...
Aƙalla mutane 31 da suka haɗa da yara ƙanana ne aka kashe a cikin makon da ya gabata ...
Mutum 20 ne suka rasa rayukansu yayin da aka sace mutane da dama a wasu hare ...
Akalla sojojin Tanzaniya guda uku da ke aiki tare da dakarun Majalisar ɗinkin Duniya a congo (Monusco) ...
Kungiyar 'yan tawayen Codeco a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango ta ce, ta kawo karshen tada kayar bayan da ...
Rundunar sojin Rwanda ta ce , fararen hula da dama ne suka jikkata sakamakon luguden wuta da ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273