Shirme ne wani ya zauna a Lagos ko Port Harcourt, yace dole a miƙa ragamar shugabancin ƙasar ga Kudu — Cewar El-Rufa’i
Gwamna Jahar Kaduna Nasir El-Rufa'i yayi jawabi akan matsayar Gwamnonin Arewa akan tsarin karɓa-karɓa na shugaban ƙasa. A wani taro ...