Ka Fito Ka Bayyana Sunayen Sarakunan Dake Da Alaka Da Barayin Shanu Ko Mu Ladabtar Da Kai
Wakilinmu Shu'aibu Ibrahim Gusau JARIDAR DIMOKURADIYYA: Majalisar sarakunan jihar zamfara, karkashin jagorancin Alhaji Attahiru Ahmad, sun ja kunnen ministan tsaro ...