Gwamnatin Kano ta shirya tsaf domin buɗe makarantu.
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye take wajen kare ɗaliban makarantun jihar tare da malamansu daga kamuwa da cutar ...
Gwamantin jihar Kano ta ce a shirye take wajen kare ɗaliban makarantun jihar tare da malamansu daga kamuwa da cutar ...
Gwamnatin tarayya ta roƙi ƙungiyar ma'aikatan lafiya ta ƙasa JOHESU da ta janye yajin-aikin gargaɗi na sati ɗaya da ta ...
Ƙasar Saudiyya za ta buɗe sufurin jirage na ƙasa da ƙasa daga ranar Talata, watanni shida kenan bayan zaman ɗar-ɗar ...
A yayında ƙasashen da suka ci gaba ke rige-rigen samo rigakafin annobar Korona, nahiyar Afrika na tafiyar hawainiya,duk da ɗakunan ...
Tsohon mataimakin Slshugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya yi wa gwamantin Buhari shaguɓe game da ƙarin farashin man fetur wanda ...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tafi Jamhuriyar Nijar a yau Litinin domin halartar taron shugabannin ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin ...
Gwamnatin tarayya ta bayar da tireloli 116 na hatsi domin tallafa wa mabuƙata da masu karamin ƙarfi a jihar Bauchi ...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa ta yi barazanar sake shiga yajin-aiki daga ranar Litinin, 7 ga watan Satumba. ...
A ci gaba da sabon mataki da yaƙi da cutar Korona a faɗin Najeriya, gwamnatin tarayya a yau Alhamis bayan ...
Gwamnatin tarayya ta umarnin buɗe makarantu a faɗin tarayyar ƙasar nan biyo bayan rahoton kwamitin yaƙi da cutar Korona ya ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273