Zan yi ƙoƙarin ganin cewa cutar Korona ba ta kashe kowa a jiha ta ba – Cewar Gwamnan Taraba.
A ci gaba da yaƙi da annobar Korona da gwamnatocin ƙasar nan ke yi, a ranar Laraba gwamna Darius Ishaku ...
A ci gaba da yaƙi da annobar Korona da gwamnatocin ƙasar nan ke yi, a ranar Laraba gwamna Darius Ishaku ...
Adaidai lokacin da wasu jihohi su ka sake buɗe makarantun Firamare da na Sakandire, gwamnatin tarayya ta yi kira da ...
Gwamnatin jihar Taraba ta ba da umarnin buɗe makarantun firamare da sakandare a jihar ranar Litinin 21 ga watan Satumba, ...
Gidauniyar tallafawa harkokin ƙidaya ta majalisar dinkin duniya tare da haɗin gwiwar cibiyar kula da harkokin lafiya ta jami’ar garin ...
A yayında ƙasashen da suka ci gaba ke rige-rigen samo rigakafin annobar Korona, nahiyar Afrika na tafiyar hawainiya,duk da ɗakunan ...
Mataimakin gwamnan jihar Kwara kuma shugaban kwamitin ƙwararru na yaƙi da cutar Korona a jihar, Kayode Alabi, ya warke bayan ...
'Yan Najeriya 4,984 aka dawo da su gida bayan sun maƙale a birnin Dubai na haɗaɗɗiyar daular Larabawa (UAE), sakamakon ...
Hakimin Kajuru a jihar Kaduna, Titus Dauda ya kamu da cutar coronavirus. Basaraken ya shafe kusa mako guda yana fama ...
Ganin yadda cutar Korona ke daɗa yaɗuwa a ƙasar nan gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan 8.49 domin siyo kayan ...
Gwamnatin Kano ta ce almajirai 193 ne suka kamu da cutar coronavirus a jihar, lamarin da ya haifar da damuwa ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273