An Sace Hadimin Shugaban Marasa Rinjaye Na Majalisar Dattawa, Abba Moro
Rahotanni sun bayyana cewa an yi garkuwa da Emmanuel John Echeofun, mashawarcin shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Abba Moro ...
Rahotanni sun bayyana cewa an yi garkuwa da Emmanuel John Echeofun, mashawarcin shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Abba Moro ...
Akalla mutane 30 da aka yi garkuwa da su a karamar hukumar Toto ta jihar Nasarawa aka kubutar da su ...
An sace tsohon sakataren gwamnatin jihar Enugu, Dr. Dan Shere. Majiyar JARIDAR DIMOKURADIYYA ta samu labarin cewa yana cikin wasu ...
A ranar Litinin ne aka yankewa wani mai garkuwa da mutane, Chukwudumeme Onwuamadike, wanda aka fi sani ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura An yi garkuwa da wasu ‘yan wasan kwallon kafa na Najeriya mata guda 6 a kauyen ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani mai kula da gonaki a gonar tsohon gwamnan ...
Kimanin sa'o'i 48 da sace Bishop na cocin Jebba Diocese (Anglican Communion) Rt Reverend Adeyinka Aderogba, da matarsa, Oreofe da ...
By Abbas Yakubu Yaura Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun kai hari a ranar Asabar a karamar ...
By Abbas Yakubu Yaura Wasu ‘ya’ya mata biyu na tsohon kwamishinan hukumar NPC, Zakari Umaru-Kigbu da aka kashe kwanan ...
By Abbas Yakubu Yaura Masu garkuwa da mutanen sun sako malamin jami’ar kimiyya da fasaha ta Kano (KUST) Wudil, Farfesa ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273