Za’a gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin Osun a watan Fabrairu 2025 – OSIEC
Za'a gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin Osun a watan Fabrairu 2025 - OSIEC Hukumar zabe ta jihar Osun, OSIEC, ta ...
Za'a gudanar da zaɓen ƙananan hukumomin Osun a watan Fabrairu 2025 - OSIEC Hukumar zabe ta jihar Osun, OSIEC, ta ...
Gwamnatin Osun ta amince da daukar malamai 5000 aiki Malamai dubu biyar da jami’an ilimi dari biyu da hamsin ne ...
Gwamnatin jihar Osun ta musanta ware Naira biliyan 11 a matsayin kudaden cin abinci da jin dadi ga ofisoshin gwamna ...
Ko kuyi wa jiha aikin da ya dace, ko in kore ku daga aiki - Adeleke ga muƙarrabansa Gwamnan jihar ...
Hukumar kiyaye hadurra ta kasa FRSC reshen Osun ta bayyana cewa za a tura jami’ai 1,225 a lokacin bukukuwan Kirsimeti ...
Ma'aikatan Shari'a Sun Ce Zasu Cigaba Da Yajin Aiki Kungiyar ma’aikatan shari’a ta Najeriya JUSUN reshen jihar Osun ta bayyana ...
Kungiyar ma’aikatan shari’a ta Najeriya, JUSUN, reshen jihar Osun, ta fara wani mataki na masana’antu na sai baba ta gani ...
Rahotanni sun bayyana cewa an jikkata mutane shida a Eko-Ende dake karamar hukumar Ifelodun ta jihar Osun Lamarin ya faru ...
Gwamnatin jihar Osun ta kori babban alkalin jihar, CJ, Justice Adepele Ojo a wata sanarwar da gwamnatin ta fitar a ...
Gwamnatin jihar Osun ta musanta rahotannin da ke cewa ta kara alawus-alawus ga ma’aikatan jihar da naira 25,000. Gwamna Ademola ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273