Shugaba Buhari, Osinbajo, Obasanjo, Gwamnoni Sun Taya Mahaifiyar Otedola Murnar Cika Shekaru 90 A Duniya
By Abbas Yakubu Yaura Shugaban kasa Muhammadu Buhari, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo da kakakin ...