Yan sanda Sun Kama Wanda Ya Kashe Matarshi Da Almakashi A Jihar Ogun
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wani matashi dan shekara 24 mai suna Mojiyagbe Olamilekan da laifin ...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Ogun sun kama wani matashi dan shekara 24 mai suna Mojiyagbe Olamilekan da laifin ...
Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Alkali Usman, ya tashi daga babban birnin tarayya Abuja, domin ziyartar inda ginin ya ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Benue a ranar Litinin ta ankarar da mazauna jihar kan wani sabon tashin hankali da ...
Akalla masu ibada biyu ne aka kashe tare da yin garkuwa da da dama bayan wasu ‘yan bindiga sun ...
An yi garkuwa da wani babban limamin masallacin Yangoji mai shekara 59 Dake Yankin Kwali na Babban Birnin Tarayyar ...
By Abbas Yakubu Yaura Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta sanar da kama akalla mutane 59 da ake zargin ‘yan ...
Akalla mutane hudu da suka hada da ‘yan sanda uku ne suka mutu, sannan wasu da ba a tantance ...
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Edo sun cafke wani matashi dan shekara 21 mazaunin Kano, Mai suna Yakubu Idris, ...
Yan bindigan da sukayi garkuwa da mutane a yankin Maza-Kuka da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja sun ...
Wasu ‘yan kungiyar sakai a yankin Maza-Kuka a jihar Neja sun bayyana cewa, sun kashe Hakimin Adogon Malam Mai ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273