Buhari ya ware biliyan 1.6 domin sayen motocin sa, amma Miliyan 650 kaɗai ya ware domin aikin wutar lantarkin Mambilla
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira Biliyan 1.6 domin canjawa shugaban ƙasa motoci, da kayayyakin gyaran su a fadar shugaban ƙasa, ...