Ana ƙoƙarin shirya maƙarƙashiya domin dawo da Oshiomole a matsayin shugaban jam’iyyar APC na ƙasa
Wani gungun ’ya'yan jam’iyyar APC na ƙoƙarin ganin an maido da dakataccen Shugaban jam’iyyar, Adams Oshiomhole kan kujerarsa. Babban daraktan ...
Wani gungun ’ya'yan jam’iyyar APC na ƙoƙarin ganin an maido da dakataccen Shugaban jam’iyyar, Adams Oshiomhole kan kujerarsa. Babban daraktan ...
Ganin yadda cutar Korona ke daɗa yaɗuwa a ƙasar nan gwamnatin tarayya ta ware naira biliyan 8.49 domin siyo kayan ...
Majalisar Tarayya ta kai karar Babban Bankin Najeriya (CBN) da kamfanin NNPC da Hukumar Kula da Tashoshin Jiragen Ruwa (NPA) ...
Ƙananan hukumomi 18 a faɗin Najeriya ke fuskantar barazanar dokar kulle kasancewarsu ɗauke da kaso ma fi yawa na masu ...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin fara shimfiɗa aikin bututun iskar gas mai tsawon kilomita 614 a Arewacin Najeriya. ...
Shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Abdullahi Badejo ya bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Legas Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ba zai gaji ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273