Yan Takarar Shugaban Kasa Na Yankin Kudu Maso Gabas Na Ganawar Sirri
Gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC mai mulki da za a gudanar a mako mai zuwa ...
Gabanin zaben fidda gwani na shugaban kasa karkashin jam’iyyar APC mai mulki da za a gudanar a mako mai zuwa ...
2023: Ganduje yaƙi goyon bayan Takarar Amaechi ta Shugaban Ƙasa Gwamnan Jahar Kano Abdullahi Umar Ganduje yaƙi goyon bayan tsohon ...
Gamayyar Ƙungiyoyin Arewa sun koka na yadda Ƙungiyar Dattawan Inyamurai suka ajiye wani dabara nasu da sauran Ƙungiyoyi domin ganin ...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa a ranar Lahadi a Abuja tayi Allah wadai da kiraye-kirayen da ake yiwa ...
2023: Bazan taɓa ajiye Ƙudirin Tsayawa takarar Shugaban Ƙasa ba — Kalu Shugaban Masu Horaswa na Majalissar Dattijai ta Najeriya ...
Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa, Bukola Saraki, ya suffan ta kan sa a matsayin mutum mai basira da gogewa da zai ...
Tsohon shugaban Majalisar Dattijai ta Ƙasa Dr Bukola Saraki ya bayyana ra'ayin shi na tsayawa takarar shugabancin ƙasar a Babban ...
Wata ƙungiya ta Jam'iyyar PDP tayi kira ga Gwamnan Jahar Rivers Nyesom Wike daya fito takarar Shugaban Ƙasa a shekarar ...
Ƙungiyar Dattawan Arewan Nigeria a ranar Talata, ta yabawa Gwamnonin yankin Arewa, da suka ƙi amincewa da tsarin karba-karba na ...
Kungiyar harkokin addinin Muslunci ƙarƙashin jagoranci Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar na III, ta ja hankalin gwamnatin tarayya da cewa ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273
© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.
© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.