Zaɓen 2023: Bani da burin zama Mataimakin shugaban ƙasa a zaɓe mai zuwa – Dogara.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara, ya yi watsi da labarin da ake cewa yana da burin tsayawa takarar kujerar ...
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Yakubu Dogara, ya yi watsi da labarin da ake cewa yana da burin tsayawa takarar kujerar ...
Hadimin ɗan takarar gwamnan jihar Kano a zaɓen shekara ta 2019 Injiniya Abba Kabir Yusif (Abba Gida-gida), Ibrahim Adam ya ...
Gwamnatin jihar kano ta ce labarin da ke yawo a kafafen yaɗa labarai cewa ta dakatar da kwamishinan ƙananan hukumomi ...
Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamitin binciken aikin hanyoyi masu tsawon kilomita biya-biyar a faɗin ƙananan hukumomin 44 dake jihar. ...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi wata ganawar sirri da tsohon shugaban kasar nan Goodluck Jonathan a fadar gwamnatin tarayya ...
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri zai ɗaukaka ƙara bayan da wata kotun sauraran ƙararrakin zaɓe dake zamanta a babban birnin ...
A jiya Litinin ne shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gana da tsohon shugaban jam’iyyar APC na ƙasa Adams Oshiomhole a ...
Shugabannin Arewacin Najeriya sun nemi a hukunta tsohon Mataimakin Gwaman Babban Bankin Najeriya (CBN) Obadiah Mailafiya kan zargin da ya ...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta bada umarnin a ƙarawa ɗaliban jihar Kano alawus da ta ke biyan su, kasancewar ...
Wani gungun ’ya'yan jam’iyyar APC na ƙoƙarin ganin an maido da dakataccen Shugaban jam’iyyar, Adams Oshiomhole kan kujerarsa. Babban daraktan ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273