Buhari Ya Yi Ta’aziyya Ga Gwamnatin Anambra Bisa Rasuwar Tsohon Gwamna Mbadinuju
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ta'aziyya ga gwamnati da al’ummar jihar Anambra bisa rasuwar tsohon gwamnan jihar Dr Chinwoke Mbadinuju. ...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi ta'aziyya ga gwamnati da al’ummar jihar Anambra bisa rasuwar tsohon gwamnan jihar Dr Chinwoke Mbadinuju. ...
An sanar da rasuwar tsohon gwamnan jihar Anambra, Dr Chinwoke Mbadinuju, kamar yadda Punch ta rawaito. An ce Mbadinuju ya ...
Tsohon gwamnan jihar Enugu, Mista Sullivan Chime a ranar Talata ya yi watsi da rade-radin cewa ya karbi kudi daga ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani mai kula da gonaki a gonar tsohon gwamnan ...
Tsohon gwamnan jihar Oyo, Otunba Christopher Alao-Akala ya rasu. Cikakkun bayanai game da rasuwar sa na nan tafe, ...
By Abbas Yakubu Yaura Gwamna Adegboyega Oyetola na jihar Osun ya nuna alhininsa bisa rasuwar tsohon shugaban mulkin soja na ...
Tsohon Gwamnan Jahar Edo Mr Lucky Igbinedion ya rasa Mahaifiyarshi Mrs Maria Oredola Igbinedion. Acewar wata sanarwa da tsohon Gwamnan ...
By Ishaq Dabai Babbar kotun tarayya dake zama ta a Abuja, a ranar Litinin, ta bada umurnin da a gaggauta ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273