Karon Batta-Ƙarfe: A yau Manchester City zata ɓarje gumi da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Real Madrid a gasar nahiyar Zakarun Turai
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester City zata kara da kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, wanda a karon farko Kungiyar ...