• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati

Gwamnan Cross Rivers Sanata Bassey Otu ya bayar da umarnin dakatar da daukar ma’aikata a jihar.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
June 6, 2023
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Taleko Ta Koma: Wani Gwamna Ya Dakatar Da Daukar Ma’aikatan Gwamnati
3
SHARES
26
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
  • Gwamnan Cross Rivers Sanata Bassey Otu ya bayar da umarnin dakatar da daukar ma’aikata a jihar.
  • An umurci dukkan ma’aikatan jihar da su mika kansu ga tantancewa da kuma takardun shaida.
  • Tsohon gwamnan jihar Ben Ayade a karshen gwamnatinsa ya dage takunkumin da ya kakabawa aiki da kuma karin girma.

Gwamnan jihar Cross Rivers Sanata Bassey Otu ya bayar da umarnin dakatar da daukar ma’aikatan da ake ci gaba da yi a ma’aikatun gwamnati har sai an yi wata sanarwa nan gaba,kamar yadda Vanguard ta rawaito.

A wata sanarwar manema labarai mai dauke da sa hannun babban sakataren yada labaran sa, Mista Emmanuel Ogbeche, Gwamna Otu ya kuma umurci dukkan ma’aikatan jihar da su mika kansu ga tantancewa da kuma takardun shaida.

KARANTA WANNAN: Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

“A bisa bukatar gwamnatin jihar Kuros Ribas na sake mayar da ma’aikatan jihar don cimma manufofin gudanar da ayyukan yi na zamani, tare da baiwa gwamnati damar yin shiri yadda ya kamata domin amfanin ma’aikatanmu masu himma.

“Sanata Prince Bassey Edet Otu, Gwamnan Jihar Kuros Riba, ya amince da haka; cikakken sake tabbatar da ma’aikatan gwamnati a ma’aikatun gwamnati.

“Sake tabbatar da duk wani karin girma da aka yi a cikin watanni 6 da suka gabata da kuma dakatar da daukar ma’aikatan gwamnati da ake yi har sai anyi sabuwar sanarwa.

“Bada umarnin shine duk ma’aikatan gwamnati dole ne su gabatar da kansu don tantancewa da takardu a ofishin sakataren gwamnatin jihar a ranar da za a bayyana.

Ku tuna cewa tsohon gwamnan, Sanata Ben Ayade a karshen gwamnatinsa ya dage takunkumin da ya sanyawa aiki da karin girma.

A wani labarin kuma,NEMA Ta Karbi ‘Yan Najeriya 109 Da Suka Dawo Daga Kasar Libya

Hukumar NEMA, ta tabbatar da karbar wasu mutane 109 da suka dawo daga kasar Libya.

An taimaka wa wadanda abin ya shafa dawowa cikin kasar ta hanyar shiga tsakani na Hukumar Kula da Hijira ta Duniya.

An bukaci wadanda suka dawo da su yi amfani da damar domin zama jakadun albishir ga sauran matasa da ke shirin fita wata kasar.

Tags: Bassey OtuDakatar da Daukar Ma'aikataDimokuradiyyaGwamnan Cross Rivers
Previous Post

Gwamnan Jigawa Namadi Ya Yi Wasu Sabbin Nade-Nade

Next Post

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Next Post
Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Majalisar Dattawa Ta Ki Amincewa Da Kudirin Dokar Albarkatun Ruwa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso
Labarai

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio
Labarai

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje
  • Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati
  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In