No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni, Da Masu Ruwa Da Tsaki A Abuja

Taron dai an shirya shi ne don duba kan batun mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar APC

Ibrahim Hassan Hausawa by Ibrahim Hassan Hausawa
July 26, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
0
Tinubu Ya Gana Da Wasu Gwamnoni, Da Masu Ruwa Da Tsaki A Abuja

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Asiwaju Bola Tinubu, ya gana da wasu fitattun gwamnoni da jiga-jigan jam’iyyar APC a sirrance.

Taron wanda ya gudana a gidansa da ke Abuja, ya samu halartar tsohon shugaban jam’iyyar APC na kasa, Adams Oshiomhole; Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai; Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle; Sakataren jam’iyyar APC na kasa, Iyiola Omisore, da mataimakin dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Kashim Shettima ne suka halarta.

Ko da yake ba a bayyana cikakken bayani kan taron ba, wata majiya ta shaida wa wakilinmu cewa, sun tattauna ne a kan batun tikitin takarar Musulmi da Musulmi da ake takaddama a kai da kuma bukatar a nada wanda ya cancanta ya jagoranci kwamitin yakin neman zaben dan takarar jam’iyyar APC.

KARANTA WANNAN LABARIN: NLC ta baiwa FG wa’adin Makwanni biyu, ku ta tsumduma yajin aikin gama gari

A halin da ake ciki, kungiyar yakin neman zaben Tinubu, a ranar Talata, ta bayyana cewa tsohon gwamnan jihar Legas ya bude tattaunawa da kungiyoyin addini da masu ruwa da tsaki a kasar.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

Daraktan yada labarai da sadarwa na Tinubun, Bayo Onanuga, ya tabbatar da cewa shugaban nasa ya fara tuntubar masu ruwa da tsaki da suka hada da kungiyoyin addini gabanin fara yakin neman zabe na watan Satumba.

Onanuga ya kuma kara da cewa dalilin da ya sa mutane da yawa ba su san matakin na baya-bayan nan ba shi ne saboda an yi shirin kada a buga shi a kafafen yada labarai.

Tags: Tinubu
Share1Tweet1Share
Ibrahim Hassan Hausawa

Ibrahim Hassan Hausawa

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Muna Goyon Bayan Gwamnati Na Rufe Makarantu A Abuja—- Kungiyar PTA

Muna Goyon Bayan Gwamnati Na Rufe Makarantu A Abuja---- Kungiyar PTA

‘Yan ta’adda na shirin kai hari Lagos, Abuja, Kogi, Katsina, Kaduna, Zamfara— Civil Defence

'Yan ta'adda na shirin kai hari Lagos, Abuja, Kogi, Katsina, Kaduna, Zamfara--- Civil Defence

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Cikin Shekaru 2, Najeriya ta samu mutane dubu 250,00 da suka kamu da cutar Covid-19, inda 3,000 suka mutu

Cikin Shekaru 2, Najeriya ta samu mutane dubu 250,00 da suka kamu da cutar Covid-19, inda 3,000 suka mutu

March 2, 2022

Rundunar sojin saman ƙasar nan ta karrama marigayiya Tolulope.

September 23, 2020
Dalilin da Ya sa Shugaba Buhari bai halarci Jana’izar Ibrahim Attahiru ba

Dalilin da Ya sa Shugaba Buhari bai halarci Jana’izar Ibrahim Attahiru ba

May 24, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    920 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In