• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Tinubu Ya Nada Gwamna Buni Mashawarci Na Musamman

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya nada gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan hadin kan Jam'iyyar “Integration and Reintegration Party” a taron yakin neman zaben shugaban kasa na Tinubu/Shettima.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
October 1, 2022
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Tinubu Ya Nada Gwamna Buni Mashawarci Na Musamman
2
SHARES
16
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya nada gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni a matsayin mai ba shi shawara na musamman kan hadin kan Jam’iyyar “Integration and Reintegration Party” a taron yakin neman zaben shugaban kasa na Tinubu/Shettima.

A cikin wata wasika da Tinubu ya aike wa Buni kuma da kansa ya sanya wa hannu, dan takarar jam’iyyar APC ya ce “nadin ya dace ” ganin irin nasarorin da Buni ya samu a siyasance da kuma kyakkyawan shugabanci da ya nuna a matsayinsa na gwamnan jihar Yobe da kuma a matsayinsa na dan jam’iyya.

KARANTA WANNAN LABARIN: Najeriya @62: Buhari Bai Barwa ‘Yan Najeriya Abin Da Zasu Yi Murna Dashi Ba – LP

“Muna godiya da ka shiga kungiyar yakin neman zaben mu. Mun san za ku yi iya bakin kokarinku kan wannan sabon nauyi da aka dora muku domin mu gudanar da yakin neman zabe mai inganci, wanda zai kai mu ga nasara a zaben shugaban kasa na 2023.”

“Tare, ba wai kawai za mu iya tabbatar da nasarar jam’iyyarmu a zaben Fabrairu 2023 ba, har ma za mu ciyar da Nijeriya kan tafarkin daukakar kasa ta hanyar gina nasarorin da jam’iyyarmu da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari suka samu wajen samar da kyakkyawan shugabanci ga ‘yan Nijeriya.” Tinubu ya kara da cewa.

A wani labarin kuma, Gwamnatin Borno Ta Gudanar Da Faretin Samun ‘Yancin Kai Na Farko Bayan Shekaru 12

A ranar Asabar ne gwamnatin jihar Borno ta gudanar da bikin cikar Najeriya shekaru 62 da samun ‘yancin kai, inda aka gudanar da fareti na farko cikin shekaru 12 da fara rikicin Boko Haram.

Gwamna Babagana Zulum ne ya jagoranci bikin da aka gudanar a dandalin Ramat da ke Maiduguri.

Tags: Mai Mala BuniTinubu
Previous Post

Najeriya @62: Buhari Bai Barwa ‘Yan Najeriya Abin Da Zasu Yi Murna Dashi Ba – LP

Next Post

Har Yanzu Muna Kan Magana Da Fusatattun ‘Yan Jam’iyyar PDP – Atiku

Next Post
Har Yanzu Muna Kan Magana Da Fusatattun ‘Yan Jam’iyyar PDP  – Atiku

Har Yanzu Muna Kan Magana Da Fusatattun ‘Yan Jam’iyyar PDP – Atiku

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
FG Na Shirin Kara Albashi Ga Ma’aikatan Ta – Boss Mustapha

FG Na Shirin Kara Albashi Ga Ma’aikatan Ta – Boss Mustapha

February 6, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa
  • Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In