Abubakar, ya nuna damuwa sosai game da dakatarwar da Shugaba Buhari, yayi wa babban Alkalin Alkalai Mai Shari’a Walter Onnonghen, Inda ya ce wannan Mataki yiwa kundin tsarin mulkin Najeriya katsalandan ne kuma ba Alkhairi ne ga Najeriya ba. Ya kuma kara da yin kira ga ‘yan Najeriya da su tashi tsaye dan kare turbar Dimokuradiyya saboda halin da take ciki na Rashin tabbas a yanzu. Me za Ku ce ne?