No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Siyasa

Tsaron Kasar Nan, Ya Fi Zaɓen 2023 Mahimmanci– Olawepo Hashim Ya Fadawa Buhari

Olawepo-Hashim, a wata sanarwa da ya fitar daga ofishin yada labaransa a Abuja jiya, ya ce tilas ne ‘yan Najeriya su kasance da rai da lafiya kafin su iya kada kuri’a.

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
August 4, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Tsaron Kasar Nan, Ya Fi Zaɓen 2023 Mahimmanci– Olawepo Hashim Ya Fadawa Buhari

RELATED POSTS

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022

A halin da ake ciki, wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Gbenga Olawepo-Hashim ya bukaci gwamnatin tarayya da ta dauki matsalar rashin tsaro a kasar nan da muhimmanci fiye da zaben 2023.

Olawepo-Hashim, a wata sanarwa da ya fitar daga ofishin yada labaransa a Abuja jiya, ya ce tilas ne ‘yan Najeriya su kasance da rai da lafiya kafin su iya kada kuri’a.

“A cikin shekaru biyu da suka gabata, mun yi magana a kan kalubalen tsaron da kasar nan ke fuskanta tare da bayar da shawarwari na musamman kan yadda za a tinkari su, amma duk shawarwarin da muka bada an yi watsi da su.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

“Lokaci ya yi da a gina sabon tsarin tsaro don gyara irin barnar da hare-haren ta’addanci ya haifar da kawar da ‘yan fashi da garkuwa da mutane a fadin kasar nan,” in ji shi.

Kowa Ta shi Ta Fisshe Shi: Ba Mu Da ‘Dan Takara Ko Jam’iyya A Zaben 2023– INEC

“A cikin shekaru biyun da suka gabata mun yi magana kan kalubalen tsaron da kasar nan ke fuskanta tare da bayar da shawarwari na musamman kan yadda za a tunkari su, amma duk shawarwarin an yi watsi da su.

“Yanzu ne lokacin da ya kamata ‘yan kishin kasa da abokan arziki na Nijeriya su tashi tsaye wajen kare manufofin jamhuriyarmu, da akidar zaman lafiya, da manufofin zamani da wayewa.

Tags: APCPDPZaben 2023
ShareTweetShare
Uzairu Lawal Rigasa

Uzairu Lawal Rigasa

Related Posts

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
Labarai

ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus

August 19, 2022
Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya  Albashi Ba – Buhari
Labarai

Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari

August 19, 2022
Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar
Labarai

Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

August 19, 2022
Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine
Kasashen Ketare

Turkiyya Ta Shirya Kawo Karshen Yakin Rasha da Ukraine

August 19, 2022
Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu
Labarai

Sojoji Sun Tarwatsa Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kubutar Da Wasu

August 19, 2022
Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal
Labarai

Rikicin PDP: Tawagar Atiku Sun Gana Da Wike A Fatakwal

August 19, 2022
Next Post
Zaben 2023: Aregbesola Na Yi Mana Zagon Kasa A Jihar Osun —-Jam’iyar APC

Zaben 2023: Aregbesola Na Yi Mana Zagon Kasa A Jihar Osun ----Jam'iyar APC

Zaben 2023: Kar Ku Amince Da Yin Magudi — Fasto Enenche Ya Gargadi Jami’an INEC

Zaben 2023: Kar Ku Amince Da Yin Magudi -- Fasto Enenche Ya Gargadi Jami'an INEC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Choose A Language Here

Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa

Siyasa

  • All
  • Siyasa
Da Dumi-dumi: Shugaba Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro Ta Kasa A Abuja

Da Dumi-dumi: Shugaba Buhari Ya Jagoranci Taron Majalisar Tsaro Ta Kasa A Abuja

July 21, 2022

Hukumar NCAA Ta Yi Sabon Darakta Janar

October 24, 2019

An yi gwajin bude filin tashi da saukar Jirage na babban birnin tarayya, Abuja.

June 28, 2020

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    920 shares
    Share 368 Tweet 230
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    14 shares
    Share 6 Tweet 4
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    28 shares
    Share 11 Tweet 7
  • Zan Mayar Da Martani Ga Kalaman Ka Lokacin Dana Mika Muku Mulki A 2023 – Buhari Ya Fadawa Shettima

    693 shares
    Share 277 Tweet 173
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • ASUU Ta Bukaci Ministan Ilimi ya Gaggauta Yin Murabus
  • Baza Mu Iya Karawa Ma’aikatan Najeriya Albashi Ba – Buhari
  • Gwamnatin Kano Tayi Watsi Da Karin Kudin Wata Makaranta a Jihar

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In