Tsaron Kasar Nan, Ya Fi Zaɓen 2023 Mahimmanci– Olawepo Hashim Ya Fadawa Buhari

      A halin da ake ciki, wani jigo a jam’iyyar All Progressives Congress (APC), Gbenga Olawepo-Hashim ya bukaci gwamnatin tarayya da ta dauki matsalar rashin tsaro a kasar nan da muhimmanci fiye da zaben 2023. Olawepo-Hashim, a wata sanarwa da ya fitar daga ofishin yada labaransa a Abuja jiya, ya ce tilas ne … Continue reading Tsaron Kasar Nan, Ya Fi Zaɓen 2023 Mahimmanci– Olawepo Hashim Ya Fadawa Buhari