Rahotanni sun tabbatar da cewa; tsohon shugaban hukumar ‘ƴan sandan Nijeriya, Muhammad Gambo Jimeta ya rasu.
Kafin rasuwarsa shi ne mai riƙe da sarautar gargajiya ta “Ɗan Lawan Adamawa.
Tuni shugaban kasa Muhammadu Buhari ya aika da sakon ta’aziyyah zuwa ga iyalai da al’ummar jihar Adamawa baki daya.