Tsohon mataimakin gwamna ga Abdul’aziz Yari na jihar Zamfara, Malam Ibrahim Wakkala ya koma jam’iyyar PDP daga APC.
Rahotannin da suka shigowa Dimokuradiyya na nuni da cewa; Malam Wakkala ya koma PDP din ne a yau Laraba, inda ya shelanta bara’arsa ga APC.