• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, September 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Tsoron Korona Ya Janyo Yawaitar Mace-Mace A Najeriya -Gwamnati

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 17, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin tarayya ta bayyana damuwa kan yawaitar mace-macen da ake samu a wasu jihohin kasar musamman na yankin arewa, wadanda tac e suna da nasaba da annobar korona, sai dai ba kai tsaye ba.

Yayin karin bayanin da ya saba yi a kowace rana kan halin da ake ciki dangane da yakar cutar korona a Abuja, Ministan Lafiyar, Dakta Osagie Ehanire, ya ce mafi akasarin mace-macen da aka samu a baya bayan nan cikin wasu jihohi, sun auku ne saboda tsoron zuwa asibiti da shiga zuciyoyin jama’a da dama, inda ya kamata su samu kulawa kan matsalar dake damunsu, to amma tun bayan bullar annobar COVID-19 da dama suka kauracewa asibitoci bisa fargabar ka da gwaji ya nuna sun kamu da cutar.

Har wala yau Ministan Lafiyar ya bayyana bakuwar halayyar kin karbar marasa lafiya ko ba su kulawa, da wasu jami’an lafiya ciki harda likitoci suka dauka saboda tsoron kamuwa da cutar Korona, a matsayin karin dalilin da ya janyo mutuwar mutane da dama cikin kankanin lokaci a sassan Nijeriya, ciki harda Jigawa, Kano, Yobe da kuma Azare dake Bauchi.

Previous Post

Shugaba Buhari Ya Yi Ta’aziyyar Rasuwar Mahaifin Sanata Masi

Next Post

Akwai Hatsari A Feshin Da Kasashe Ke Yi Domin Dakile Korona- WHO

Next Post

Akwai Hatsari A Feshin Da Kasashe Ke Yi Domin Dakile Korona- WHO

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2703 shares
    Share 1081 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2073 shares
    Share 829 Tweet 518
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1501 shares
    Share 600 Tweet 375
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

September 23, 2023
Yara Uku Sun Mutu A Ruftawar Wani Gini A Jigawa
Siyasa

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • (no title)
  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
  • Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In