• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Turkashi: Gwamnan Yobe Ya Auri ‘Yar Gwamna Mai Barin Gado Bayan Kwana Guda Da Rantsar Da Shi

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 31, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
2 0
0
2
SHARES
20
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kwana guda daya karbi rantsuwa a matsayin Gwamnan Jihar Yobe Gwamnan Mai Mala Buni ya Aure Yar Gwamna mai barin Gado a matsayin mata ta uku.

An daura Auren ne yau Alhamis a Damaturu babban birnin jihar Yobe da yammaci sai dai baa shirya gangami ba.

Tuni rahotan ya bayyana cewar Gwamna Mala Buni ya Auri Yarinyar Gwamna mai barin Gado ne Ibrahim Gaidam, kuma Ubangidan sa ne a Siyasa.

Jaridar Dimokaradiyya ta ruwaito cewar Mala Buni ya Auri Amaryar sa Ummi Adama Ibrahim Gaidam, bayan an rantsar da shi a matsayin sabon Gwamna a jiya Laraba.

Ana ta Cece-kuce game da batun Auren kan cewa Buni, ya Auri Yar uban gidan sa, saboda ya bashi ragamar mulki, sai dai rahoton ya bayyana cewar soyayya ce a tsakanin su babu Wanda ya hada su sune suka hada kan su.

Zuwa yanzu bayanai sun tabbatar da cewar yanzu haka ma Amarya, tana karatu a kasa mai tsarki.

Tags: Gwamnan YobeMai Barin Gado
Previous Post

Binciken Musamman: Sanatoci 428 Ne Suka Yi Aiki Tun Bayan Komawa Dimokuradiyya

Next Post

Labarai Cikin Hotuna: Ku Kalli Hotunan Yadda Iyalan Shugaba Buhari Suka Taya Shi Murnar Shiga Zango Na Biyu A Karagar Mulki

Next Post

Labarai Cikin Hotuna: Ku Kalli Hotunan Yadda Iyalan Shugaba Buhari Suka Taya Shi Murnar Shiga Zango Na Biyu A Karagar Mulki

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Oluremi Tinubu ta fara wani shirye-shiryen samar da Ma’aikatar Kula Mata a Abuja

Oluremi Tinubu ta fara wani shirye-shiryen samar da Ma’aikatar Kula Mata a Abuja

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Oluremi Tinubu ta fara wani shirye-shiryen samar da Ma’aikatar Kula Mata a Abuja
Labarai

Oluremi Tinubu ta fara wani shirye-shiryen samar da Ma’aikatar Kula Mata a Abuja

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
Oluremi Tinubu ta fara wani shirye-shiryen samar da Ma’aikatar Kula Mata a Abuja

Oluremi Tinubu ta fara wani shirye-shiryen samar da Ma’aikatar Kula Mata a Abuja

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Oluremi Tinubu ta fara wani shirye-shiryen samar da Ma’aikatar Kula Mata a Abuja
  • Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP
  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In