Daga Mukhtar Yakubu Kano
Tsawon lokaci dai sama da wata guda fitacciyar jaruma Maryam Yahaya ta yi batan Dabo, sama ko kasa ba a gan ta ba. Wannan ya san ya jama’a su ke ta tambayar wanne hali Maryam din ta ke ciki, kuma me ya sa ba a ganin ta.?
Wani bincike da muka yi mun samu labari mai inganci da ya tabbatar da cewar, jarumar ta na cikin wani yanayi na rashin lafiyar da a ka kasa gano hakikanin a bin da ke damun ta.
Ko a cikin Plazar da kantin ta, da muka yi bincike akan hakan, wani na kusa da ita ya labarta mana cewa, an fi dora alhakin rashin Lafiyar na ta ne, ga wata kawarta da suka hada saurayi, inda a ke zargin ita kawar ce, ta yi mata asirin da ta fada halin da ta samu kanta a ciki.
Majiyar mu ta kara tabbatar mana da cewar, a yanzu Maryam Yahaya ta killace kan ta ne sabida ta rame sosai, lisar tsananin rashin Lafiyar da ke damun ta, don haka, ba bu in da ta ke zuwa, sai dai wajen Malamai da a ke kai ta, don ganin an ceto rayuwar ta, daga cikin halin da ta ke ciki.
KARANTA WANNAN LABARIN: Abin da ya sa masana’antar fim ta wargaje, Shu’aibu Idris
Amma dai haryanzu, ba a gano cutar da ta ke damun ta ba, sai dai a na alakanta abin da cewar, ya yi kama da an yi mata asiri ne.
Dear Dimokuradiyya,
Your use of language on Maryam Yahaya’s illness was discriminating and unacceptable. In the first place, you are not suppose to asked “Wacce cuta ce, ta ke damun Maryam Yahaya ” this is bad….
Secondly, its sad in your 4th paragraph where you described “ta killace kanta saboda ta rame”. This is totally bad and against her human rights. Why would you say that?
The implications of this will give opportunity to other bad people to keep escalating her health situation which is not good for her mental health. I would recommend you remove your post and apologise. Already some people have started using these languages you used where she is been described as contracting HIV .