• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Wanda Ba Shi Da BVN Ba Albashi -Sakon Gwamnan Ebonyi

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
November 28, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamna Dave Umahi na jihar Ebonyi ya shelanta cewa duk wani bai da lambar tantancewa ta Banki wato BVN ba zai sami albashi ba. Gwamnan ya shaidawa ma’aikatan jihar da kuma masu rike da mukaman siyasa hakan ne a ranar Laraba a garin Abakaliki a yayin da ya karbi bakuncin ma’aikatan Babban Bankin Nijeriya dake jihar, wanda shugaban Bankin na jihar Adayi Onah ya jagorance su.

Gwamnan ya ce har wala yau wannan matakin zai shafi wadanda suka ba da bayanai wadanda ba su cika ba a BVN din.

Ya ce wadanda ma ba su riga sun bude asusun Banki ba, su hanzarta su je su bude tare da BVN din.

A karshe ya jinjinawa tawagar Bankin bisa wannan ziyarar da suka kai masa, sannan ya nuna jindadinsa bisa jinjinawa gwamnatin da aka yi dangane da nasarorin da take kawo a bangarorin daban-daban.

Previous Post

Mun Kama Ibrahim Magu Na Karya- EFCC

Next Post

An Samo Maganin Cutar Kanjamau

Next Post

An Samo Maganin Cutar Kanjamau

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5  Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

NIS Ta Samar Da Fasfo Miliyan 4.5 Cikin Shekaru Hudu – Rahoto

June 5, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafi: NLC Ta Yi Watsi da Taron FG, Ma’aikatan Wutar Lantarki Zasu Shiga Yajin Aiki

June 5, 2023
Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

Gwamnatin Kano Ta Kori Jami’an Dake Kula Da Cibiyoyi Hajji, Ta Rusa Otal

June 5, 2023
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5
Labarai

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
Labarai

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a
Labarai

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023
Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5

June 5, 2023
Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna

June 5, 2023
Manyan Jami’an ‘Yan Sanda 130 Ke Fuskantar Bincike Kan Rashin Da’a

‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

June 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Abin Da Zan Yi Idan Tinubu Ya Ba Ni Mukami – Jagoran Gwamnonin G5
  • Ban Taba Cin Zarafin Matata Ba – Wani Mataimakin Gwamna
  • ‘Yan Sanda Sun Ceto Wasu Yara Tara Da Aka Sace A Zamfara

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In