• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, June 5, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Wani mawaki a Kano ya nemi afuwar al’umar Musulmi da Musulunci

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 20, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
3
SHARES
29
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• “Daruruwan mutane ne suka kawo mun korafe-korafen a Kan sobuwar  wakar  da Abdul yayi,” inji Afakallah.

• “Bansan wakar tasaba wa koyarwar addinin Musulunci ba,” inji Mawakin.

• “Ban san daya ya yi wakar ba, kuma rundunar DSS tayi abun da ya kamata,” inji Mahaifin Abdul.

Wani mawaki mai suna Ahmad Abdul da ake zargin sa da yin batanci a cikin sabuwar wakar sa, ya nemi afuwar al’umar Musulmi, gwamnatin Kano, da kuma malaman addinin Musulunci.

An dai ruwaito cewa, wakar da Abdul ya yi, ta kusan ta da yamutsi, biyo bayan martani da wasu daga cikin masu bibiyar sa suka yi, a jihar Kano.

Mawakin dai ya ce, ya yi da na sanin rera wakar, da ake takaddama a kanta.

Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, rundunar tsaro ta farin kaya wato DSS ce, ta karkame mawakin, wanda ake ganin hakan ya tseratar da rayuwar sa, daga fishin al’uma.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan sandan sun gurfanar da wata mata mai shekara 38 a gaban Kotu

A cewar sa, “ban ta ba sanin cewa, wakar ta sabawa koyarwar addinin Musulunci, kuma zata’iya kawo hatsaniya ba, Amma yanzu na fahimci illolin, kuma na dauki laifi na,” inji shi.

Don haka, “Ina me neman afuwar al’umar Kano, da gwamnati, da kuma hukumar kula da tace fina-finai da wakokoki,” a cewar Abdul.

A dai jiya juma’a ce, aka saki mawakin bisa wasu ka’idoji da rundunar DSS ta gindaya.

Ko da ya ke dai, hukumar kula da tace fina-finai da wakoki ta jihar, bata bayyana wakar, da ake zarkin mawakin ya yi ba.

Kazalika, sakataran hukumar Isma’il Naaba Afakallah, wanda ya ziyarci shalkwatar rundunar DSS shiyar jihar Kano inda ya ce, “na amshi daruruwan korafe-korafen al’uma, game da wakar da Abdul ya rera”.

Ya kara da cewa, “hakan yasa, na kai karar mawakin zuwa rundunar DSS, a cewar Afakallah.

A na shi bangaren, mahaifin mawakin Alhaji Abdullahi Isa, ya yaba wa rundunar tsaro ta farin kaya DSS, bisa matakin gaggawa data dauka, wanda ya kare saba wa doka da oda.
Inda a karshe ya ce, “yaron nawa ya yi wakar ce, ba tare da sani na ba”, inji Isah.

Previous Post

An gurfanar da wata mata mai shekara 38 a gaban kotu

Next Post

Yan bindiga sun Kai Hari a wasu Kauyuka dake Jihar Neja

Next Post

Yan bindiga sun Kai Hari a wasu Kauyuka dake Jihar Neja

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2131 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1907 shares
    Share 763 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1440 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In