• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Siyasa

Wannan ba shi ne lokacin da ya dace gwamnati ta yi ƙarin farashin Man Fetur ba – Cewar Kwankwaso.

abubakar by abubakar
September 11, 2020
in Siyasa
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Tsohon gwamnan Kano kuma tsohon Sanatan Kano ta tsakiya Injiniya Rabiu Kwankwaso ya kira ga gwamnatin tarayya game da ƙarin farashin Man fetur.

Kwankwaso yace mafita ita ce gwamnati ta gano hanyar da kuɗaɗe ke salwanta ba wai ta ƙara farashin mai a lokacin da ake tsaka mai wuya ba.

Kwankwaso ya bayyana haka ne a yayin tattaunawarsa da sashen Hausa na BBC, a lokacin da yake ran gadin ziyarar goyon gaba ga ɗan takarar jam’iyyar PDP a jihar Edo, wato gwamna Obaseki.

Ya ce “Ƙasashe da dama a duniya a yanzu shugabanninsu na tausaya musu inda suke fito musu da tsare-tsare ta yadda zasu samu sauƙin raɗaɗin wannan annoba ta Korona, amma sai gashi a Najeriya a irin wannan yanayi sai gwamnatin tarayya ta ƙara farashin Mai”.

”A gaskiya da wuya ka samu wani wanda zai goyi bayan wannan ƙari”, kamar yadda Kwankwaso ya bayyana.

http://dimokuradiyya.com.ng/ko-dai-buhari-ya-soke-ƙarin-kuɗin-man-fetur-dana-wutar-lantarki-ko-kuma-mu-ba-shi-mamaki-ƙungiyar-yan-arewa/

“Duk wanda ke wannan ƙasar ta san da cewa wannan ba lokaci ne na ɗorawa mutane wannan nauyi ba, don haka ma’anar hakan shi ne sabuwar yunwa da sabuwar matsalar tsaro da sabon rashin aikin yi da dai matsaloli iri-iri da zasu biyo bayan wannan mataki na gwamnatin Najeriya” a cewar Kwankwaso.

Sanata Kwankwaso ya ce idan har gwamnatin Buhari na sauraron jama’arta, to ya kamata idan ta yi abu ba dai-dai ba to ba abun kunya bane ta gyara don a samu ci gaba da zaman lafiya da kwanciyar hankali.

” Ita harkar gwamnati akwai maganar kuɗin shiga akwai kuma maganar kuɗin da ake kashewa, don haka abin da ake a irin wannan yanayi shi ne sai a duba aga waɗanne ƙofofi na ɓarna za a toshe, domin akwai hanyoyi da yawa da gwamnati zata iya kawo gyara a kan irin ɓarnar da ake yi”.

Ya ce “Da irin wannan mataki gwamnati ta bi, da ‘yan ƙasa sun yi murna, sannan sun kuma ji daɗi domin kowa abin da yake so shi ne ya samu rayuwa mai inganci”.

Kwankwaso ya ce, bisa la’akari da irin arziƙin da Najeriya take dashi, ba sai an je an ɗauki wasu matakai da za su daɗa hargitsa tsarin tattalin arziƙin ƙasa ba.

Tags: BuhariGwamnatin tarayyaKwankwasoƘarin FarashiLabaraiMan feturMatsalar TsaroSashen Hausa na BBCSiyasaTsadar rayuwa
Previous Post

Babban Bankin Najeriya ya bawa gwamantin jihar Neja tallafin Naira Biliyan 1.5 domin bunƙasa harkar Noma.

Next Post

Yaƙi da cutar Korona a nahiyar Afirka na yin kwan-gaba kwan-baya.

Next Post

Yaƙi da cutar Korona a nahiyar Afirka na yin kwan-gaba kwan-baya.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In