Biyo bayan yadda aka fagargaza wasu ƙungiyogin ƙwallon ƙafar a gasar zakarun nahiyar turai a daren jiya Talata, a yauma za a sake ɗorawa daga inda aka tsaya biyo bayan akwai wasanni masu zafi sosai da soaai.
Sai dai gasar ta bana rana nema ta baiwa wasu manyan ƙungiyoyin ƙwallon ƙafan ruwa a wasannin da suka fafata a daren na jiya, musamman wasan da Brussia M’gkadbatch ta sumar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Shakhar har gida daci 6 da nema.
Ga jerin wasannin da za a fafata a wannan dare ba Laraba:
RB Liepzig da Paris Saint Germain
Istanbul da Manchester United.
Zenith da Lazio.
Sevilla da Kransnodar.
Chelsea da Rennes.
Club Brudge da Brussia Dortmund.
Barcelona da Dynamo Kyiv.
Ferencavaros da Juventus.