• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Tsaro

Wasu Da Ake Zargin Makiyaya Ne Sun Kashe Mutane Bakwai A Yankin Jihar Adamawa

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
November 4, 2021
in Tsaro
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Wasu Da Ake Zargin Makiyaya Ne Sun Kashe Mutane Bakwai A Yankin Jihar  Adamawa
1
SHARES
9
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga: Abbas Yakubu Yaura

Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta tabbatar da cewa wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe wasu mutanen kauyen bakwai a lokacin da suke barci a wani harin da suka kai da tsakar dare a kauyen Negga dake karamar hukumar Numan.

Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa DSP Sulaiman Nguroje ya tabbatar da kisan mutanen. Nguroje yace wasu mutane bakwai da harin ya rutsa dasu sun samu munanan raunuka a harin.

Kakakin ‘yan sandan ya kara da cewa maharan sun kaddamar da harin ne a kan al’ummar da misalin karfe 2:00 na dare ranar laraba.

’Yan sanda sun samu alamar da misalin karfe 5:00 na safe a ranar Laraba, 3 ga watan Nuwamba, an kai hari kan al’ummar Negga a karamar hukumar Numan, wani kauye da ke kan iyakar Adamawa da Taraba. A cewar rahoton farko, wadanda ake zargi da aikata laifin sun kai hari kauyen ne a lokacin da al’ummar manoma ke barci,” in ji jami’in dan sandan.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa “A yayin harin da ake kyautata zaton wasu makiyaya ne suka kai, an kashe mutane bakwai, yayin da wasu bakwai suka jikkata.”

Sannan yace rundunar ‘yan sanda ta baza runduna ta musamman a yankin yayin da wadanda suka jikkata aka kai su babban asibitin garin Numan.

Kazalika Nguroje ya yi gargadin cewa rundunar ‘yan sanda ba ta da wani hali ga kungiyoyin masu aikata laifuka dake barazana ga zaman lafiya da rayukan mutanen jihar da ba su ji ba ba su gani ba.A cewarsa, hukumar binciken manyan laifuka (CID) ta zage damtse wajen kamo maharan.

“Rundunar ‘yan sanda tana kira ga mutanen Adamawa nagari da masu son zaman lafiya dasu rika taimakawa da bayanai masu amfani don kamun kifi a tsakanin al’umma,” inji shi.

Tags: AdamawaMakiyayaMutane
Previous Post

Zaben Anambra: Dillalan Man Fetur zasu dakatar da kasuwancin su daga Yau

Next Post

Gwamnatin Jihar Borno Ta Sake Bude Titin Bama-Banki-Kamaru Bayan Shekaru Tara

Next Post
Gwamnatin Jihar Borno Ta Sake Bude Titin Bama-Banki-Kamaru Bayan Shekaru Tara

Gwamnatin Jihar Borno Ta Sake Bude Titin Bama-Banki-Kamaru Bayan Shekaru Tara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In