• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Wasu Na Yi Wa Mambobin Kungiyar Manema Labarai A Yobe Barazana

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 19, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar manema labarai (Correspondents’ Chapel) da ke karkashin uwar kungiyar yan jaridu ta kasa (NUJ) reshen jihar Yobe, ta bayyana cewa ta gano take-take da barazanar da wasu mutane a jihar ke yiwa mambobin ta, inda ta bayyana cewa wannan matakin ko kadan ba zai hana ta gudanar da ayyukan ta da suka rataya wuyan ta ba- a bisa kundin tsarin mulkin Nijeriya. Bayanin hakan ya fito ne a wata takardar sanarwar manema labarai da kungiyar ta fitar- mai dauke da sa hannun sakataren ta, Ahmed A Abba (NAN), wanda ta bayyana cewa ta lura da wadannan take-taken tun bayan wani labarin da daya daga cikin mambobin ta ya rubuta, mai taken: Wasu jami’an Gaidam suna fafutikar kamun kafar zababben gwamna Buni wajen sake nada su mukamai. Wanda aka wallafa ranar 16 ga watan Mayun 2019 a jaridar ‘Daily Independent Newspaper’. Bugu da kari kuma, wannan labarin ba shida wata alaka da cin zarafi balle ko yin karan-tsaye a dokoki da ka’idojin aikin jarida, yayin da wannan barazana da wadannan mutane masu budurwar zuciyar kkadayin mulki ke yi, yana da alaka da gurguwar fassarar da suka yi wa labarin. “duk da wannan hauma-haumar da wadannan daidaikum mutanen ke yi bai dame mu ba, face kawai muna burin sauran al’umma su ankare da wannan barazanar ta hanyar kira da sakon kar ta kwana, suna yiwa marubucin wancan labarin barazana kala-kala”. “sannan yana da muhimmanci jama’a su fahimci cewa, kungiyar manema labarai a jihar Yobe, ba zata rungume hannu ta zura ido wasu mutane yan kalilan su hana ta yancin ta ba, saboda kawai yana rike da wani madafun iko ko ya hana ta aiwatar da ayyukan ta”. Inji sanarwar. Kungiyar ta kara da cewa, “wanda idan jama’a basu manta ba, yau kimanin shekara 10 da suka gabata, wannan kungiyar tana gudanar da aikin ta tare da bayar da tata gudumawa wajen samun nasarorin gwamnatin Gwamna Gaidam, amma abin bakinciki sai gashi wasu manyan jami’an wannan gamnati mai barin gado; wadanda kwadayin mulki ke neman rufe musu ido, ke kokarin amfani da wannan rahoton wajen yiwa mambobin mu barazana”. “saboda haka, muke bayyana wa karara tare da sanar da daukwacin al’umma kan cewa ba zamu yi kasa a gwiwa ba wajen aiwatar da ayyukan mu bisa yadda suke shimfide a ka’idar aikin jarida, ba tare da jin tsoro ko shakkun wani mutum ba. Kuma muna masu sanar da jami’an tsaro dangane da wannan barazana da wadannan mutane ke yi mana, kuma su sani kan cewa duk abinda ya samu daya daga cikin mambobin wannan kungiya, to yana bisan wuyan masu barazana ga yayan wannan kungiyar”. Inji shi.

Previous Post

An Bayyana Kudin Hajjin Bana Daga Yankin Abuja

Next Post

Ramadan: Kwamishina Ya Rarraba Wa Jama’a Abinci A Jihar Borno

Next Post

Ramadan: Kwamishina Ya Rarraba Wa Jama’a Abinci A Jihar Borno

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar
Labarai

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai
  • Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In