• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, April 2, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

WASU ‘YAN SA KAI SU 500 SUN SHIGA DAJI NEMAN ‘YAN TA’ADDA A JIHAR KATSINA.

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 10, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
5 0
0
7
SHARES
67
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

JARIDAR DIMOKURADIYYA: A kalla ‘Yan banga sama da 500 ne su ka shiga Daji neman ‘yan bindiga Domin Yin Gaba da Gaba, Mafi yawan Wadanda suka an taya Dajin sun fito ne daga Yankunan Sabuwa, Faskari, Kankara, da Birnin Gwari.

Sai Dai Labarin da muke samu baya da dadin Ji domin Kuwa ‘Yan Ta’addan akalla sun kashe Mutane Sama da Sittin da Daya (61) daga yankin Sabuwa da Kankara.

Wani ganau yace a Yankin Sayau, dake Dungun Mu’azu, Sun Gano Gawarwakin Mutane Sama da Ashirin da Daya yayin da Kimanin Mutane Goma Sha Biyar kuma Sun Bata ba’a san inda suke ba.

‘Yan Ta’adan Dai suna cigaba da Korar Mutane daga Garuruwansu inda zuwa yanzu kimanin Kauyuka Goma Sha Daya ne Su ka gudu Su ka bar Garuruwan su sakamakon Ta’addancin wadannan Mutanen.

Jama’ar Garin Dungun Mu’azu, sun ce Suna Zargin Jami’an Tsaron Soja da kin daukar Matakin da ya kamata wajen tunkarar wadannan Miyagun, sun ce tsakanin wajen da Sojojin suke da inda ‘Yan ta’addan suke bai wuce kilo Mita Biyu zuwa Uku ba.

amma idan Jama’a Sun kai musu koke tareda sanar da su zuwan ‘yan ta’adan ba sa zuwa ko kuma su ce ba a ba su Umarni ba daga sama, Wanda hakan ya sa Al’umma tarar Aradu da ka, domin Tunkarar wadannan Mutanen.

A wannan Artabun Dai Ana kiyasta cewa Jama’ar Gari sun yi Nasarar Hallaka ‘Yan Ta’adda kimanin su Arba’in, inda su kuma suka kashe Mutan gari yan sa kai kimanin sittin da Daya.

Kakakin Rundunar ‘Yansandan Jahar Katsina ya tabbatar da Arangamar Sai Dai ya musanta yawan wadanda suka Rasa Rayukan nasu a Artabun, ya kuma tabbatar da cewa an Tura Runduna ta Musamman a wannan yankin domin kulawa da yankin.

Mazauna wannan yankin sun tabbatar da zuwan Jami’an tsaron tareda cewa suna nan a Garin Dandume, suna ta Harbe-Harbe cikin Gari har yanzu basu kai ga shiga cikin Dajin ba Inda nan ne Yan ta’addan su ke.

Tags: 'yan sa kaikatsinaneman 'yan ta'adda
Previous Post

Matasa A Kama Sana’a Don Samun Ingantacciyar Rayuwa

Next Post

YAU ATTAJIRI DANGOTE KE CIKA SHEKARU 62 A DUNIYA

Next Post

YAU ATTAJIRI DANGOTE KE CIKA SHEKARU 62 A DUNIYA

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2507 shares
    Share 1003 Tweet 627
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2280 shares
    Share 912 Tweet 570
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2053 shares
    Share 821 Tweet 513
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1766 shares
    Share 706 Tweet 442
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1390 shares
    Share 556 Tweet 348
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

NCC Na Shirin Samar Da Cibiyoyin Neman Taimakon Gaggawa

April 2, 2023
Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

Ukraine Tayi Tir Da Sabon Muƙamin Rasha A Kwamitin Tsaro na MDD

April 2, 2023
Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

Ku Shirya Barin Gidan Gwamnati – ADC ta Fadawa Gwamnan APC

April 1, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
Labarai

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
Labarai

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8
Labarai

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023
Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus

April 2, 2023
Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba

April 2, 2023
Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

April 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yanzu-yanzu: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Yayi Murabus
  • Ganduje Ya Shirya Taron Addu’o’i Ga Sabbin Shugabannin Da Aka Zaba
  • Harin Gidan Yarin Kuje: An Gaza Kamo Fursunoni 460 Tsawon Watanni 8

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In