Wata kotu ta garkame ma’aikatanta kuda uku kan zarginsu da laifin gulma
Pasto uku da wani mabiyin cocin United Methodist Church dake Najeriya an zargesu kan yin gulma a tsakiyar police station in da suke yada hoton wani bakon haure.
KARANTA:-Sokoto ta tuntubi gwamnati Akwa Ibom dasu bincika mahaifiyar wata yarinya yar shekara 12
Bayan sauraran mai shari’ar Mahmud Muhammed dake Jalingo da kuma mai shari’a a kotun majistret Bsrtholome Vakkai Kaigama sun bayyana zargi da akeyi akan Rev. Ande Emmanuel, Rev. Ignatius Jesse, Pasto Ahmed A. Ahmed da kuma Mr. Necodemus Heman an kaisu gidan gyaran haki har sai ranar 24 ga watan Yuni na 2021 don kotu ta samu damar bincike akan su kamin a yanke musu hukuncin.
Mai shari’ar ya hana beli kasan cewar kotu na bin diddigin lamarin domin kotu ta damu da shaanin tsaron kasa.
Sai dai jagororin coci sunyi zanga zanga kan zargin da ake musu suna aiki wa bakonnin haure ne
David Masal Mai magana da yawun Yan sanda yace ma’aikatan kotun an damke sune kan daukan hoton kayayyaki Yan sanda na wasu muhimman wurare da Yan sanda harda cibiyar bincike.
Yace hakan ya sabawa dokar Yan sanda wanda ya zama dole su fuskanci bincike.
Dan sandan ya bayyana cewa Yan sanda basu da hurumin dakatar da hukuncin da kotu ta yanke.