• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Wata Kungiya Ta Bukaci Amurka, Birtaniya Da Su Taimakawa Zakzaky, Matarsa Wajen Karbar Fasfo Dinsu

Kungiyar Hadin Kan Kare Hakkokin Dan Adam (CfHD) ta bukaci ofisoshin jakadancin Amurka da Birtaniya da Canada da su taimaka tare da samar da hanyar da za saki fasfon kasa da kasa na shugaban ‘yan shi’a Shaikh Ibraheem Zakzaky da mai dakinsa Zeenah domin ba su damar fita kasashen waje neman lafiyarsu.

Muhammad A. Said by Muhammad A. Said
November 11, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Wata Kungiya Ta Bukaci Amurka, Birtaniya Da Su Taimakawa Zakzaky, Matarsa Wajen Karbar Fasfo Dinsu
2
SHARES
17
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar Hadin Kan Kare Hakkokin Dan Adam (CfHD) ta bukaci ofisoshin jakadancin Amurka da Birtaniya da Canada da su taimaka tare da samar da hanyar da za saki fasfon kasa da kasa na shugaban ‘yan shi’a Shaikh Ibraheem Zakzaky da mai dakinsa Zeenah domin ba su damar fita kasashen waje neman lafiyarsu.

A cikin wata sanarwa da Daraktan CfHD Dr Umar Abubakar na IMN ya fitar, a jiya, kungiyar ta ce gwamnati ba ta mayarwa shugaban ‘yan shi’ar fasfo dinsa na kasa da kasa ba tun bayan tafiya neman lafiya da aka yi zargin gwamnati ta kawo masa cikas a shekarar 2018.

Abubakar ya ce hukumar leken asiri ta Nijeriya, NIA da kuma hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) duk sun musanta mallakar takardun fita kasashen waje na ma’auratan tun bayan da aka sake su biyo bayan hukuncin da wata babbar kotun Kaduna ta yanke.

An tsare mutanen biyu ne sama da shekaru biyar kuma inda aka tuhume su da laifin kisan kai da dai sauran tuhume-tuhume biyo bayan wata arangama tsakanin ‘yan IMN da sojoji a Zariya ta jihar Kaduna a watan Disambar 2015.

Wata babbar kotun jihar Kaduna da ke zamanta a gaban Mai Shari’a Gideon Kuradah, ta yanke hukuncin ne a ranar 28 ga watan Yuli, 2021, ta ce gwamnatin Kaduna ta gaza gabatar da hujjoji a kan wadanda ake kara, a don haka ta sallame su tare da wanke su baki daya.

Sai dai bayan an sake su, gwamnatin jihar ta shigar da wasu sabbin tuhume-tuhume a gaban babbar kotun tarayya da ke da alaka da ta’addanci da kuma cin amanar kasa.

CfHD ta koka da cewa “watanni uku bayan sallamar da wata babbar kotun jihar Kaduna ta yi wa El-Zakzaky da matarsa, har yanzu ba su je kasar waje neman lafiya ba saboda har yanzu fasfo dinsu na kasashen waje na hannun jami’an tsaro kuma ba a bas u wani sabon fasfo ba”.

“Hukumar leken asiri ta Nijeriya (NIA) da kuma hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) sun musanta rike fasfo din kasashen waje na ma’auratan.”

Sanarwar ta yi zargin cewa, a lokacin da suka fita zuwa kasar Indiya shekaru uku da suka gabata, “kamar yadda babbar kotun Kaduna ta bayar da umurni, wadannan jami’an tsaro sun kwace takardun fita na kasa da kasa isar su ke da wuya.

“Muna fatan wannan ba wani mugun shiri bane na wadanda suke rike da madafun ikon  Nijeriya domin hana ma’auratan samun kulawar neman lafiya.”

Abubakar ya ce kimanin shekaru shida ke nan da rahotannin likitoci suka nuna cewa halin lafiyar jagoran addinin musuluncin da matarsa ​​sun tabarbare kuma suna bukatar tafiya kasashen waje domin neman magani.

“Wannan dalilin ne ya sa babbar kotun jihar Kaduna ta ba su damar fita jinya wanda gwamnati ta kawo wa tafiyar cikas a shekarar 2018.

“Hadakar kungiyar kare hakkin bil’adama da sauran masu son adalci a fadin duniya sun sake tada jijiyoyin wuya saboda wadannan munanan abubuwan da suka faru ciki har da kamar ma gwamnati na ci gaba da tsare mutanen biyu ne a gida.

“Saboda haka, muna kira ga al’ummar duniya musamman gwamnatocin Amurka, Birtaniya da Kanada da su tursasawa gwamnati ta saki fasfo din Shaikh Zakzaky da matarsa,” in ji Abubakar.

Ya kuma bukaci gwamnatin tarayya da ta sako musu fasfo din su ko kuma ta ba su sababbi, wanda hakan zai ba su damar zuwa asibitin da suke so ba tare da bata lokaci ba.

Previous Post

Dokar Zaman Gida: Batagari Su Bankawa Mota Da Babura Wuta A Abakaliki

Next Post

Siyasa: Matan Jam’iyar PDP 3,000 ne suka sauya sheka zuwa Jam’iyar APC

Next Post
Siyasa: Matan Jam’iyar  PDP 3,000 ne suka sauya sheka zuwa Jam’iyar  APC

Siyasa: Matan Jam'iyar PDP 3,000 ne suka sauya sheka zuwa Jam'iyar APC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

March 23, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya
Labarai

Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

March 23, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya

March 23, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Da Dumi-Dumi: Jam’iyar APC Ta Dakatar Da Sakataren Gwamnatin Tarayya
  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In