• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Wata Sabuwa: An Rantsar Da Mutum Biyu A Matsayin Shugabannin Majalisar Dokokin Jihar Bauchi

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 21, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wakiliyarmu Zahra Sarki

An rantsar da shugabannin majalisa har biyu da mataimakansu a majalisar dokokin Jihar Bauchi, cikin ‘yan majalisu 31 da ake da su sha daya daga cikin su sun Zabi Abubakar Sulaiman, daga Mazabar Ningi, tare da Mataimakin sa Dallami Ahmad kawule, me wakiltar mazabar Zungur Galambi.

Cikin ‘yan Majalisu 11 da suka Zabi Kakakin Majalisar 9 daga Cikin su ‘Yan PDP ne daya dan jam’iyar NNPP daya kuma daga jam’iyar APC.

Wakiliyar Jaridar Dimokuradiyya, ta gano cewa A daya bangaren majalisar su ma sun gudanar da Zaben Kakakin majalisar inda suka Zabi Alhaji kawuwa Shehu Damina, daga mazabar Darazau, a matsayin Nasu kakakin Majalisar da kuma tukur Ibrahim daga Mazabar Toro, a matsayin mataimakin kakakin Majalisar.

Daya ke jawabi wa ‘yan jaridu jim kadan bayan rantsar da shi a matsayin sabon kakakin majalisa ta Tara kawuwa shehu Damina, ya bayyana cewa Zai yi kokarin ganin yakawo sauyi a tsarin dimokuradiyya a jihar Bauchi.

ya cigaba da cewa Saboda mu zamo Cikakkun mutane a matsayinmu na shuwagabanni karfe takwas saura muka shiga majalisa amma abin mamaki mun zo mun samu wasu a cikin Zauren Majalisar har mutum goma 11 kuma 9 daga Ciki ‘Yan PDP ne daya kuma Dan NNPP yayin da dayan Dan APC ne, Inji shi.

Ya kara da cewa ko da muka Tambaye su abin da ke Faruwa sai suka ce Mana Har sun yi zaben Kakakin Majalisa sun rantsar suna shirye shiryen Zaben mataimakin kakakin Majalisa ne Yanzu.

Bayan sun ganmu suka tabbatar abinda sukeyi ba gaskiya bane da suka ga basu da mafita sai suka ce sun dage Zaman majalisar Ashe duk da haka sun tafi wani gida VIP 9 inda sukaje can suka cigaba da zaben mataimakin kakakin majalisa har ma suka rantsar da shi da sauran Mambobi.

kawuwa shehu damina, yace a baya an sanya ranar litinin 17 ga watan 6 a matsayin ranar da za’a rantsar da majalisa ta Tara amma aka dage zuwa yau alhamis 20 ga wata, ba’a fara harkokin majalisa ba sai karfe 10 zuwa karfe 1 na Rana.

zaben ‘yan majalisan da akayi da sassafe yau ya fitar da Alhaji Abubakar Sulaiman a matsayin shugaban majalisa kuma an gudanar da shine karkashin kyakkyawan kulawa na isassun jami’an tsaro da suka hada da jami’an tsaro na ‘yan sanda, civil defence, da kuma jami’an farin kaya wato SSS, da kuma dakarun tsaro na soji.

Duk yunkurin da Jaridar Dimokuradiyya tayi don jin ta bakin kakakin Majalisar Abubakar Sulaiman, ya ci tura Har Zuwa lokacin da muke hada wannan rahoton kokarin mu na samunsa ta waya ya Faskara.

Sai dai jaridar Dimokuradiyya, ta gano cewa akwai wasu mambobi guda 2 daya daga mazabar Odubo, daya kuma daga mazabar Gamawa, da ke Karamar hukumar gamawa ba’a rantsar da su ba domin kuwa basu kasance suna tare da duka bangarorin guda biyu ba.

Previous Post

Rashin Kwazo Wajen Yaki Da ‘Yan Ta’adda Na Daga Cikin Abin Da Ke Jawo Mana Koma Baya -Burutai

Next Post

Babu Batun Bincikar Matar Marigayi Ado Bayero, Da Matar Sarki Sunusi Na Ii -Hukamar Yaki Da Rashawa

Next Post

Babu Batun Bincikar Matar Marigayi Ado Bayero, Da Matar Sarki Sunusi Na Ii -Hukamar Yaki Da Rashawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP
  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In