A ra’ayi na da Buhari, ya sa hannu a Kudirin Gyaran Dokar Zabe, ya Kara da cewa don Shugaban Kasa bai sa hannu a sabon kudirin dokar ba, hakan ba zai hana INEC tattara bayanan sakamakon zabe ta intanet ba, domin ita dokar zabe abu ce da za a iya fadada ma’anar ta.
~ Malam Nasiru El’rufa’i Gwamnan kd.
Me za Ku ce?