Tuni mai horas da ‘yan wasan Super Eagles wato Gernot Rohr ya bayyana sunayen ‘yanwasa guda 24 dazasu bugawa Najeriya wasan share fage na neman cancantar buga gasar cin kofin nahiyar Afrika dazata fafata da Sirre Leon.
Ga jerin ‘yan wasan guda 24 kamar haka:
Masu tsaron gida:
Daniel Akpeyi daga Kaizer Chiefs
Sebastian Osigwe daga FC Lugano ta Switzerland.
Maduka Okoye daga Sparta Rotterdam ta Netherlands.
‘Yan wasan baya sune:
Kenneth Omeruo daga CD Leganes ta Spain.
Leon Balogun daga Glasgow Rangers ta Scotland.
Chidozie Awaziem daga FC Boavista ta Portugal.
William Ekong daga Watford ta England.
Olaoluwa Aina daga Fulham ta England.
Jamilu Collins daga SC Padeborn 07 ta Germany.
Oluwasemilogo Ajayi daga West Bromwich Albion ta England.
Zaidu Sanusi daga FC Porto ta Portugal.
Kevin Akpoguma daga TSG 1899 Hoffenheim ta Germany.
‘Yan tsakiya kuwa sune:
Oghenekaro Etebo daga Galatasaray taTurkey.
Tyronne Ebuehi daga FC Twente ta Netherlands.
Frank Onyeka daga FC Midtjylland ta Denmark.
Joseph Ayodele-Aribo daga Glasgow Rangers ta Scotland.
‘Yan wasan gaba kuwa sune:
Ahmed Musa.
Alex Iwobi daga Everton ta England.
Emmanuel Dennis Bonaventure daga Club Brugge ta Belgium.
Moses Simon daga FC Nantes ta France.
Samuel Chukwueze daga Villarreal ta Spain.
Victor Osimhen daga Napoli ta Italy.
Kelechi Iheanacho daga Leicester City ta England.
Chidera Ejuke daga CSKA Moscow ta Russia.
Masu jiran ko ta kwana gasu kamar haka:
Francis Uzoho daga APOEL Nicosia ta Cyprus.
Samson Tijani daga TSV Hartberg ta Austria.
Abdullahi Shehu daga Omonia Nicosia ta Cyprus.
Ramon Azeez daga Granada ta Spain.
Kelechi Nwakali daga SD Huesca ta Spain.
Ikechukwu Ezenwa daga Heartland ta Nigeria.
Paul Onuachu daga KRC Genk ta Belgium.