• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yadda Aka Sace Ma’aikatan INEC 30 A Zaben Gwamna A Kogi

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
November 17, 2019
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Hukumar zabe mai zaman kanta ta INEC ta ce jami’anta 30 sun bace, yayin da suke tsaka da aikin tattara sakamakon kuri’un da aka kada a zaben gwamnan jihar Kogi.

INEC ta ce dukkanin jami’an an tura su ne karamar hukumar Olamaboro, wadanda da misalin karfe 1 na daren jiya hukumar ta yi shelar bacewarsu.

Bangarori daban-daban dai na ci gaba da yin tsokaci kan zabukan gwamnan jihohin Kogi da Bayelsa da suka gudana a jiya Asabar, wadanda a dukkanin jihohin aka fuskanci tashe-tashen hankula yayin kada kuri’a, satar akwati da kuma sayen kuri’ar, duk da wanzuwar dubban jami’an tsaron da aka girke.

A Bayelsa inda ake fafatawa tsakanin ‘yan takara 45 ciki har da dan takarar PDP Douye Diri da Mista David Lyon na jam’iyyar APC, an soke kuri’un da aka kada a wasu rumfunan zabe musamman a yankin Ogbia, saboda tashin hankalin da ya kai ga sace jami’in zabe, akwatunan zaben da kuma, kone kuri’u.

Kan tashe-tashen hankulan ne kuma gwamnan jihar ta Bayelsa Seriake Dickson ya zargi jami’an tsaro da baiwa ‘yan bangar siyasa damar cin karensu babu babbaka.

A jihar Kogi kuwa inda Gwamna Yahya Bello ke neman wa’adi na biyu, yana fafatawa ne da Musa Wada na jam’iyyar PDP gami da wasu ‘yan takara 22, kwamishin ‘yan sandan jihar Hakeem Busari, ya ce gungun ‘yan bindiga da suka yi awon gaba da akwatunan zabe a wasu sassan jihar sanye da kayan jami’an tsaro, na bogi ne.

Tuni dai masu sa ido kan zaben Gwamnan na kogi, suka koka bisa tashe-tashen hankula, satar akwati, kaiwa ‘yan jaridu da jami’an sa ido farmaki da kuma sayen kuri’un da suka mamaye zaben, duk da wanzuwar jami’an tsaro akalla dubu 35 a jihar, kamar yadda a jiya rundunar ‘yan sandan kasar ta tabbatar.

Sai dai rundunar ‘yan sandan Nijeriyar ta hannun Kakakinta Frank Mba, ta musanta gazawa wajen tabbatar da doka da oda yayin zabukan jihohin biyu, inda ta ce ta iyaka bakin kokarinta wajen samar da tsaro.

Ita kuwa hukumar zaben Nijeriya wato INEC cikin wata sanarwa data fitar, ta ce mafi akasarin wadanda suka cancanta sun kada kuri’unsu yayin zabukan kujerun gwamnan a jihohin na Kogi da Bayelsa.

Previous Post

Zaben Kogi: An Ka Da Dino Melaye A Mazabar Ministar Abuja

Next Post

Zaben Kogi: Ministar Abuja Ta Fitar Da APC A Kunya

Next Post

Zaben Kogi: Ministar Abuja Ta Fitar Da APC A Kunya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

October 3, 2023
Ministan Gidaje Ya Yabawa Kamfanin BUA

Ministan Gidaje Ya Yabawa Kamfanin BUA

October 3, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
Labarai

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa
Wa'azin Kirista

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m
  • Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
  • CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In