• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, February 6, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Tsaro

Matsalar tsaro: Yadda ake yi wa ‘yan bindiga safarar Makamai daga Nijar zuwa Najeriya

abubakar by abubakar
August 28, 2020
in Tsaro
Reading Time: 1 min read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya bayyana yadda ’yan bindiga ke safarar makamai zuwa cikin Najeriya duk da cewa an rufe iyakokin ƙasar nan.

A ganawarsa da Firaministan Jamhuriyar Nijar Brigi Refini domin yaƙar ayyukan ’yan bindiga da sauran miyguan laifuka a yankin, Matawalle ya ce ’yan bindigar sun sauya salonsu na fasa-ƙwaurin makamai zuwa Neriya.

“Muna sane da cewa matsin da masu Fasa-ƙwaurin makamai a kan ababen hawa ke fuskanta ya sa yanzu sun koma amfani da raƙuma.

“Na yanke hukuncin taimakawa da motocin sintiri guda biyar baya ga ƙananan jirage marasa matuƙa da aka ba wa masu tsaron iyakar Nijar”, inji gwamnan.

Ya nuna jin daɗi da amsa kiran da Firaminista Refini ya yi, sannan ya ce Shugaban Buhari “Ya yi farin ciki da zuwanka yana kuma fatan alheri.

“Ya kuma sa in gayyace ka domin a ci gaba da taimaka wa kawo ƙarshen fashin daji a ƙasashen biyu”.

http://dimokuradiyya.com.ng/sojoji-a-jihar-zamfara-sun-yi-nasarar-cafke-yan-bindiga-50/

Gwamnan ya kuma mika masa ƙoƙon baran Shugaban ’Yan Sandan Najeriya, na cewa Jamhuriyar Nijar ta taimaka ta toshe hanyoyin safarar makamai zuwa Najeriya.

A nasa bangaren Firaministan ya nuna jin daɗinsa kan yunƙurin haɗa kai tsakanin Najeriya da ƙasarasa wajen yaƙar manyan laifuka a tsakanin iyakokin ƙasashen biyu.

Ya ƙara da cewa abun da Najeriya ke fama da shi na matsalar ’yan fashin daji da ta’addanci ba baƙo ba ne ga ƙasarasa.

Jamhuriyar Nijar ma na fama da matsaloli ta fuskoki daban-daban daga ‘Boko Haram da ’yan tayar da ƙayar baya da ga Mali da Burkina Faso.

Firaministan ya yaba ƙoƙarin gwamanman wurin kawo ƙawance da zai lalubo hanyoyin da ma dabarun magance matsalar.

Tags: 'YAN BINDIGAAgajiArewaFiraministaGwamna MatawalleJamhuriyar NijarMatsalar TsaroShugaban ƙasa Muhammadu BuharitsaroZamfara
Previous Post

Gwamnatin tarayya za ta ɗauki tsofaffin Ma’aikatan N-Power aiki – Ministar Agaji.

Next Post

Wutar Lantarki: Ƙarin kuɗin wutar lantarki ba kowa zai shafa ba – NERC

Next Post

Wutar Lantarki: Ƙarin kuɗin wutar lantarki ba kowa zai shafa ba - NERC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2323 shares
    Share 929 Tweet 581
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1486 shares
    Share 594 Tweet 372
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1395 shares
    Share 558 Tweet 349
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1049 shares
    Share 420 Tweet 262
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    990 shares
    Share 396 Tweet 248
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

Fashin Bakin Mako: Layuka Basu ƙare Ba Yayin Da Najeriya Ba Ta Da Kuɗi A Watan Zaɓe

February 5, 2023
2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

2023: Peter Obi Ya Mayarwa El-Rufai Zazzafan Martani Kan Kalaman Kiransa Da Jarumin Nollywood

February 5, 2023
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Shugaban Hukumar NPC Kan Kidayar Da Aka Shirya

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
Labarai

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
Labarai

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC
Labarai

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023
Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani

February 5, 2023
Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole

February 5, 2023
Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

February 5, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Godiya Ga Al’ummar Igbo Mazauna Kaduna Bisa Kaunar Da Suka Nuna – Uba Sani
  • Bankin CBN Ya Yaudari Buhari Akan Sake Fasalin Kudin Naira, Inji Oshiomhole
  • Nafi Girman Nayi Karya – Sanatan Jam’iyyar APC

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In