• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Wasanni

Yadda Arsenal Ta Lashe Kofin Kalubalen Ingila Na FA

said by said
August 2, 2020
in Wasanni
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Kungiyar kwallon kafa ta Arsenal ta doke abokiyar hamayyarta wato Chelsea da ci 2 da 1 a wasan karshe da suka fafata a daren jiya a filin wasa na Wembly, wanda hakan ya sanya Arsenal ta lashe kofin gasar FA din na Ingila.
Tun farko dan wasan gaban Chelsea, Christian Pulisic ne ya fara sanya kwallo a ragar Arsenal a minti na biyar, kafin daga bisani Emerick Aubameyang ya farkewa kungiyarsa ta Arsenal a minti na 28.

A minti na 67 kuwa, Aubameyang, ya karawa Arsenal kwallo ta biyu wanda hakan ya bai wa kungiyarsa nasara.
A yayin karawar Chelsea ta kammala wasan da ‘yan wasa goma, bayan da alkalin wasa ya bai wa dan wasan tsakiyar ta Mateo Kovacic katin kora wato jan kati, sakamakon ketar da ya yiwa dan wasan Arsenal Xhaka.

Nasarar da Arsenal ta yi, ya bata damar shiga cikin jerin Kungiyoyi uku da za su wakilci kasar Ingila a gasar kofin Europa a shekarar badi.

Previous Post

‘Yan Sanda A Sakkwato Sun Gargadi Malamai Akan Jawaban Tunzura Jama’a

Next Post

Yadda Rundunar Sojoji Suka Yi Nasarar Cafke Dillalin Makamai A Zamfara

Next Post

Yadda Rundunar Sojoji Suka Yi Nasarar Cafke Dillalin Makamai A Zamfara

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

February 7, 2023
Ten Hag Ya Bayyana Yan wasa 3 Da Ba Za Su Fafata Wasan United Da Leeds Ba

Ten Hag Ya Bayyana Yan wasa 3 Da Ba Za Su Fafata Wasan United Da Leeds Ba

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
Labarai

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023
Labarai

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira
Labarai

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • ‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
  • NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023
  • Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In